1. main content
  2. main navigation
  3. extra content
  4. head navigation
  5. search
  6. Choose form 30 Languages

 
 
 

 

 | 03.12.2008 | 17:00 UTC

Ma´amila tsakanin Jamus da Lebanon

Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel tayi alƙawrin tallafawa ƙasar Lebanon da husa´o´in zamani, domin tra kare iyakokinta da Syria.

Merkel tayi wannan jawabi a lokacin da ta gana yau da shugaban ƙasar Lebanon Michel Sleiman dake cikin ziyara aiki a birnin Berlin.

A cewaer ministan harakokin wajen Jamus Frank Walter Steinmeier, gwamnati ta ware tsabar kuɗi Euro miliyan 11, domin cigaba da wannan aiki da aka fara tun shekara ta 2006.

Jamus ta aika jami´an tsaro, wanda suka haɗa da ´yan sanda da Custum, domin koyar da takwarorinsu na Lebanon, hanyoyi kare iaykoki.

Bayan batun tsaro shugabanin biyu sunbada shawara girka hukumar tatalinarziki ta hadin gwiwa.

Kamin Angela Merkel,saida  Michel Sleiman ya gana da shugaban ƙasar Jamus Host Khöler, sai kuma gobe alhamis ya tattana da ministan tsaro Franz Joesf -Jung



 
Picture of the Day
ImageOfTheDay

DW-TV EUROPE live

Journal (english) - With In Depth